Hira da Ambasada Aliyu Usman Bakori jakada na biyu a ofishin jakadancin Najeriya dake kasar Sin
2019-05-17 14:29:34 CRI
A wannan mako, za ku ji wata hira da Ahmad Inuwa Fagam ya yi da ambasada Aliyu Usman Bakori, jakada na biyu a ofishin jakadancin Najeriya dake kasar Sin, ambasada Bakori ya bayyana irin gwagwarmayar da ya sha tun bayan da ya fara aiki a matsayin jami'in diplomasiyya na Najeriya har zuwa lokacin da ya zama jakada na biyu a ofishin jakadancin Najeriya dake kasar Sin a birnin Beijing, sannan ya yi tsokaci game da muhimman tarukan shekara-shekara na kasar Sin wato NPC da kuma CPPCC na wannan shekarar, har ma da sauran batutuwa da suka shafi hulda tsakanin kasar Sin da tarayyar Najeriya.