Hira da Musa Sani dalibin Najeriya dake karatu a birnin Shenyang na kasar Sin
2019-05-07 07:09:47 CRI
A cikin shirinmu na wannan mako, wakilinmu Murtala Zhang ya zanta da wani dalibin jihar Jigawar tarayyar Najeriya, wanda a halin yanzu yake karatu a kwalejin koyon ilimin likitanci dake birnin Shenyang na lardin Liaoning a arewa maso gabashin kasar Sin, wato Musa Sani, inda ya bayyana karatu gami da zaman rayuwarsa a kasar Sin. Ga cikakkiyar hirarsu.