
|
190507-Hira-da-Musa-Sani-dalibin-Najeriya-dake-karatu-a-birnin-Shenyang-na-kasar-Sin.m4a
|
A cikin shirinmu na wannan mako, wakilinmu Murtala Zhang ya zanta da wani dalibin jihar Jigawar tarayyar Najeriya, wanda a halin yanzu yake karatu a kwalejin koyon ilimin likitanci dake birnin Shenyang na lardin Liaoning a arewa maso gabashin kasar Sin, wato Musa Sani, inda ya bayyana karatu gami da zaman rayuwarsa a kasar Sin. Ga cikakkiyar hirarsu.