logo

HAUSA

Mai Martaba sarkin Kano ya ganewa idonsa al'adar hada shayi irin ta kasar Sin

2017-08-12 17:35:49 CRI

A ci gaba da ziyarar da yake a kasar Sin, inda yanzu haka yake birnin Shenzhen, a yau Asabar, Mai Martaba sarkin Kano Mal. Muhammadu Sanusi na Ⅱ, da tawagarsa, sun ganewa idanunsu al'adar hada shayi irin ta kasar Sin.