in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bankin duniya: Rwanda ce kasa ta biyu mafi saukin gudanar da cinikayya a Afirka
2016-10-26 20:02:41 cri
Babban bankin duniya ya bayyana kasar Rwanda, a matsayin kasa ta biyu mafi saukin gudanar da hada hadar cinikayya a nahiyar Afirka.

Rwanda dai na biye ne da kasar Mauritius, wadda bankin na duniya ya sanya a matsayin farko a wannan fanni, kuma kasa ta 49 a dukkanin fadin duniya baki daya.

Kasashen dake kan gaba a wannan bangare musamman daga kudu da hamadar sahara, sun hada da Mauritius, da Rwanda, da Morocco, da Botswana, da kuma Afirka ta kudu.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China