Kotun tsarin mulkin kasar Benin ta tabbatar da zaben Talon
2016-03-25 21:11:29
cri
Koton tsarin mulkin kasar Benin a ranar jumma'an nan ta tabbatar da sakamakon karshe na babban zaben kasar da aka yi a watan nan na Maris inda ta tabbatar da cewar Patrice Talon ne ya samu nasara a zagaye na biyu da aka yi a ranar 20 ga wannan watan.(Fatimah Jibril)