in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Majalisar dokokin Benin ta amince da dokar kudin ta shekarar 2016
2015-12-24 11:06:59 cri
Majalisar dokokin kasar Benin ta amince a ranar Talata da yamma da wani shirin dokar kudi ta shekarar 2016, dake maida hankali kan bunkasa ababen more rayuwa da kuma kyautata albarkatun noma.

Muhimman batutuwan da suka janyo hankali kan wannan aiki na gwamnati a shekarar 2016, sun shafi batun karfafa ababen more rayuwa, wutar lantarki, sufuri da fasahohin zamani na sadarwa, da kuma kyautata samar da albarkatun noma, da samar da ilimi da kiwon lafiya masu inganci ga kowa. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China