in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya gudanar da ziyarar farko bayan ya karbi shugabancin kasar
2013-12-09 16:05:33 cri


Shugaba Xi Jinping na kasar Sin, ya kai ziyarar aiki a kasashen Rasha, da Tanzaniya, da Afirka ta Kudu da kuma Congo(Brazzaville), tare da halartar ganawa tsakanin shugabannin kasashen BRICS karo na 5, daga ranar 22 zuwa 30 ga watan Maris. Wannan shi ne karo na farko da sabbin shugabannin kasar Sin suka kaddamar da ziyarar aikinsu bayan da suka hau karagar mulkin kasar.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China