in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi taron shugabannin kasashe mambobin kungiyar hadin gwiwa ta Musulunci a Alkahira
2013-12-09 16:01:19 cri

An gudanar da taron shugabannin kasashe mambobin kungiyar hadin gwiwa ta Musulunci a birnin Alkahira, hedkwatar kasar Masar daga ranar 6 zuwa 7 ga watan Febrairu, inda shugabanni da wakilai daga kasashen Musulunci fiye da 50 na duniya suka halarta. Mahalarta taron sun cimma matsaya guda dangane da rikicin kasar Sham, da batun Falesdinu, da hadin gwiwa tsakanin kasashen Musulmi da dai sauransu, sa'an nan sun fitar da takardar kammala taron.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China