in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Faransa ta kaddamar da matakin soja a Mali
2013-12-09 15:18:26 cri


A ranar 11 ga wata, bisa bukatar gwamnatin kasar Mali, gwamnatin kasar Faransa ta kaddamar da matakin soja a Malin, inda ta kai hare-hare da jeren sama, kan muhimman wuraren da kungiyoyin 'yan tada kayar baya, da na masu tsattsauran ra'ayi suka yi sansani, ciki hadda arewacin Mali inda dakarun Faransar suka yi aiki tare da sojojin Mali.

Daga bisani kuma, kasashen Afirka suka jibge sojojin hadin gwiwar kasashen nahiyar masu tarin yawa domin baiwa kasar ta Mali tallafi.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China