in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Zargin biyan bashi da giwaye ba gaskiya ba ne
2016-12-30 08:41:41 cri
Zuwa ga sashen hausa Na gidan rediyon kasar Sin, gaisuwa mai yawa tare da fatar dukkanin maikatan sashen hausa kuna lafiya kamar yadda muke a nan sokoto lafiya.

Bayan wannan ina son in yi amfani da wannan dama in dan yi tsokaci a kan labarin da Na saurara a yau Wanda Bello Wang ya gabatar a kan zargin biyan bashi da giwaye tsakanin Sin da kasar Zimbabwe, ko shakka babu wannan zancen ba gaskiya ba ne domin kuwa kasar Sin a wadansu lokukta da suka gabata ta yi kokarin kullar yarjejeniyar kasuwanci da kasashenmu na Afirika ta hanyar da ta dace tare da bin kaidojin da doka ta shata tare da bayar da dama ga kasashen Afrika domin samun ci gaban kasashen baki daya.

Nagode,

Bello Abubakar Malam Gero.

KMSCRI ta sokoto.

Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China