in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Aikin Hajjin bana na shekarar 2016 na al'ummar musulman kasar Sin yayi tsari da dacewa
2016-09-08 09:12:50 cri
Zuwa ga sashin Hausa na CRI, Bayan dubun gaisuwa mai tarin yawa, dafatan dukanin sashen Hausa cikin koshin lafiya. Bayan Haka dalilin rubuto muku wannan sako domin in nuna gamsuwa tare da farin ciki game da bayanai da kuka gabatar mana a cikin shirye shiryanku da shafinku na zumunta na facebook game da yadda Musulmai Sinawa suka tafi aikin Hajji kasa mai tsarki wato Saudiyya, gaskiya yadda hukumar Alhazan kasar Sin ta tsara da kuma gabatar Simon hajji na bana sun cancanji yabo, sannan wannan ne yake kuma jaddada adalcin da gwamnatin kasar Sin takewa alummar musulmanta, kuma yake karyata jita jita masu cewa ana tauyewa musulmai hakkunansu, a gaskiya a matsayina na mai sauraranku yau da kullum, ku in ce akoda yaushe a facebook ina alfahari da kasar Sin. Da yadda suke tafi al'amuransu.

Nagode, Wassalam, Abdulkadir Ibrahim, Great Wall CRI Listeners Club, Kano.

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Kyaututuka daga gidan rediyon kasar Sin CRI 2016-09-08 09:07:12
v Gasar kacici-kacici ta cikon shekaru 75 da kafuwar Radio Cri 2016-09-07 08:50:00
v Taron G20 a birnin Hangzhou karo na 11 yana jan hankalina sosai 2016-09-03 11:17:13
v Gaisuwa! 2016-08-15 13:47:29
v Fatan alheri tare da godiya 2016-08-15 13:43:13
v Amsoshin wasikunku 75 2016-08-15 07:15:07
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China