in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kyaututuka daga gidan rediyon kasar Sin CRI
2016-09-08 09:07:12 cri
Assalamu alaikum CRI Hausa,

Ina fata kuna lafiya. Yaya aiki? Yaya kuka ji da jama'a? Allah Ya taimaka.

Jiya Talata 6 ga Satumba ne da rana malam Salisu Dawanau ya kirani a waya ya sanar da ni cewa wakilinku malam Murtala Zhang ya sanar da shi cewa sakon da kuka aiko mana ya riga ya iso amma dai yana can ofishin Fedex a birnin Lafia ta Jihar Nasarawa. Da jin wannan labari sai na shiga mota daga nan Akwanga zuwa can domin ya aiko mini da adireshin ofis din.

Godiya ta musamman a madadin sauran masu saurarenku na garin Akwanga domin na je har na karbo parcel din mai dauke da wasu rigunan t-shirt da manyan hotuna da kuma mujallunku na Zumunta masu yawa. Kuma in Allah Ya yarda zan raba ga masu saurarenku na nan Akwanga. Mun gode sosai, Allah Ya kara zumunci.

Naku,

Alhaji Yahaya Salihu (makaniken mota)

Akwanga

Jihar Nasarawa, Najeriya

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Gasar kacici-kacici ta cikon shekaru 75 da kafuwar Radio Cri 2016-09-07 08:50:00
v Taron G20 a birnin Hangzhou karo na 11 yana jan hankalina sosai 2016-09-03 11:17:13
v Gaisuwa! 2016-08-15 13:47:29
v Fatan alheri tare da godiya 2016-08-15 13:43:13
v Amsoshin wasikunku 75 2016-08-15 07:15:07
v Amsoshin wasikunku 74 2016-08-08 07:57:34

Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China