in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Fatan alheri tare da godiya
2016-08-15 13:43:13 cri

Zuwa ga sashen Hausa na CRI,

Bayan dubun gaisuwa ma I tarin yawa dafatan dukkanin maaikatan sashen Hausa suna cikin koshin lafiya. Bayan haka dalilin rubuto muku wannan takarda tawa shine in mika godiyata ta musammam akan samun jaridar zumunta danayi wacce take kunshe da labarai masu gamsarwa da nishadantarwa, wacce akwai wacce take kunshe family wasika da hotuna, banda haka bayanin ziyarar shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da takwaransa na kasar sin Xi Jinping yayi matukar Katy da faida. inai muku fatan alheri shafinku na zumunta na facebook tabbas yana samar mana da labarai da dumi dumi. Nagode.

Abdulkadir Ibrahim. G.C.L.C, Kano.

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Shawara ga CRI Hausa 2016-06-26 11:12:12
v Bikin gargajiya na Duanwu ya bani sha'awa sosai 2016-06-14 17:23:34
v Watan Ramadan mai albarka 2016-06-06 14:32:53
v Ziyarar Murtala Zhang a birnin Daura ta kara mana ilimi 2016-06-06 14:31:10
v Sakon ta'aziyya 2016-06-06 14:29:19
v Watan azumin bana a kasar Sin 2016-06-06 14:27:55
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China