amsoshin-wasikunku-fatima-75.m4a
|
Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Kamar ko da yaushe Fatima ce ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.(Fatima Liu)