in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Watan Ramadan mai albarka
2016-06-06 14:32:53 cri
Zuwa ga Malama Fatima Liu Hausa CRI,

Bayan dubun gaisuwa mai tarin yawa dafatan dukkanin ma'aikatan sashen Hausa suna cikin koshin lafiya.

Bayan haka, inason yin amfani da wannan dama in mika taya murna ga dukkanin al'ummar musulmi a fadin duniya a bisa shiga sabon wata mai alfarma na watan Ramadan, Allah yasa muyi Azumi lafiya mugama lafiya Amin, banda haka ina murna da ganin yadda musulmai suke gudanar da Azuminsu a kasar Sin.

Nagode fatan alheri.

Wassalam, Abdulkadir Ibrahim, G.C.L.C Kano.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China