in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shawara ga CRI Hausa
2016-06-26 11:12:12 cri
ASSALAMU ALAIKUM SASHEN HAUSA NA CRI HAUSA AKASAR CHINA SUNANA (SADI ENERGY TANDARI A GARIN POTISKUM]

Shawarace zanbaku domin kara bunkasa gidan radionku dakuma shirye shiryen afadin duniya yakamata kufito da wani tsari na shirya wani shiri na ra'ayin matasa kokuma kubada dama ga mutane suna turo sakkonni kuna karantawa ta hanyar facebook ko email+gmail idan kukayi haka babu shakka farin jininku zai karu sosai aduniya yanzu kuduba idan kukayi post a facebook masu comment basuwuce 50 amma idan kuna karantawa sai kunsamu comment 2000 nagode 08107704170

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Bikin gargajiya na Duanwu ya bani sha'awa sosai 2016-06-14 17:23:34
v Watan Ramadan mai albarka 2016-06-06 14:32:53
v Ziyarar Murtala Zhang a birnin Daura ta kara mana ilimi 2016-06-06 14:31:10
v Sakon ta'aziyya 2016-06-06 14:29:19
v Watan azumin bana a kasar Sin 2016-06-06 14:27:55
v Ra'ayin ta'aziya 2016-06-06 14:25:59
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China