in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ra'ayina game Da ziyarar shugaban kasa buhari a kasar sin
2016-04-12 09:08:58 cri
zuwa ga sashen na cri,

bayan gaisuwa mai tarin yawa dafatan kunanan lafiya. bayan haka falling rubuto Muku wannan takarda tawa shine domin in nuna farin chikina game da ziyarar shugaban kasa buhari a kasar sin daga ranar 11 zuwa 15 wanda zai tattauna Da takwaransa na kasar sin wato xi jinping Daniel faraminista li ina fatan Sam's kuma bunkasa dangantaka ta fannoni daban daban kamar fannin makamashi mara gurbata muhalli solar wato green energy sannan inafatan wannan ziyara zats kuma jawo hankalin kanfanonin kasar sin domin su kuma su bude masanaantu a najeriya Da kuma janye duk wani shinge na kasuwanci tsakanin wannan kasashe, sannan inada yakinin wannan ziyara zata Kumar bunkasa hadin gwiwa tsakanin wannan aminai wait sin da najeriya.

nagode, abdulkadir Ibrahim great wall cri listeners club,kano

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China