in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jinjina wa Cri
2016-04-08 14:26:05 cri
Na gaishe ku! ma'aikatan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin cri, a gaskiya naji dadi iya matuka, ganin yadda kuke bamu hadin kai, musamman idan mun turo sakon gaishe gaishen mu, ni nagamsu da wannan gidan rediyo dari bisa dari. da fatar zaku bamu dama mu dinga turo muku sakon ni domin fadakar wa ga al'umma. Nagode Allah ya kara dankon zumunci a tsakaninmu amin.

SAKO DAGA PRINCE MUHAMMAD KABIR KMSK TUDUN WADA ARGUNGU JIHAR KEBBIN NAJERIYA

SHUGABAN KUNGIYAR MURYAR TALAKA NA KASA RESHEN ARGUNGU L.G .

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China