in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Na gamsu da Bayanan Shugaba Xi Jinping a taron koli na tsaron nukiliya karo na hudu da akayi a kasar Amurka
2016-04-04 11:39:36 cri

Zuwa ga malama Fatima Liu Hausa CRI,

Bayan gaisuwa mai tarin yawa, dafatan wannan imel zai sameku cikin koshin lafiya. Bayan haka naji dadin rahota da sharhi da kuka gabatar kan bayanan da shugaba Xi yagabatar a gurin taron nukiliya, lallai maida da hankali kan sauyin yanayi da takaita yaduwar makaman nukiliya yadace musammam yadda yanzu 'yan ISIL suke barazana kan duniya gaba daya, sannan naji dadin yadda kasar Amurka da Kasar sukai shawarar daidaita sabanin da banbance dake tsakaninsu musammam bangaren internet da hankin dan Adam. Fatan alheri ga dukkanin kasashe da suka halacci wannan taron.

Nagode, Wassalam, Abdulkadir Ibrahim,, G.C.L.C, Kano.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China