Yau shekara tamanin da hudu da fara gasar cin kofin duniya, amma koda so daya kasar afirika bata taba zuwa koda wasan kusa da na karshe wato "semi final" balle ta dau gasar. Sai dai ko karin samun damar shiga gasar amma babu tabuka komai. Gaskiya ya kamata mu afirika mudau mataki, abun yayi yawa.
Sako Daga Gaddafi Jaafar Bakori.