in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Alfarma
2014-06-27 15:50:02 cri
Salamu'alaikum cri muna godiya da duk shirye shiryenku masu kayatarwa da kuma ilmantarwa kana kuma ina godiya da littafin koyon harshen sinanci da kuka aiko mana bayan haka muna neman alfarmar kara samar mana da wani sabon shirin labaran da suka shafi kasar sin da sinawa domin shirin allah daya gari bamban yayimana kadan ina fata zaku nazarci wannan sako nawa sunana sabiqu shareef ahmad daga jihar kano nagode
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China