in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sanunku da aiki
2014-06-19 17:14:17 cri
bayan gaisuwa ya aiki muna fatan kuna nan lafiya allah yasa haka muna godiya da irin kokarin fahimtar damu masu sauraro game da aladu da abubuwan dake faruwa a kasar sin musamman yanda mu karu da wasannin tai chi wanda ya gudana a handan kuma mu godiya na musamman yanda ada mamman ya je takanas har handan don gani a madadin masu sauraro muna godiya ga c r i hausa kun cancanci yabo mun san aladunku da yawa ta hanyar ku muna godiya

alh sabo bawa bako shugaban masu sauraron c r i hausa kaduna state

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China