in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sakon taya murna ga mai martaba sarkin kano . Alh. Sinusi lamido sinusi
2014-06-12 16:31:10 cri
Bayan gai suwa maitarin yawa da fatan kuna cikin koshin lafiya. Hakika ina mai farincikin taya sabon sarki malan sunusi lamido sinusi c o n murnar nadin sarautar kano. Wanna yasami nasarar zabansa daga cikin mutum biyar. Hakika wannan lamari wani abune daga. Allah shiyake bawa wanna yaso. Tabbas nayi farinciki da hadinkai da akasamu wajan barwar Allah ikonsa. Hakika batagarin da suke yunkurin tada hankali ba yan asalin jahar kano bane. Domin yan.asalin jahar kano ba mutanene masu tada hankaliba mutanene masu mutunci da sanin yakamat. Dafatan . Allah ya tayashi riko ya mai jangora amin. Kuma muna masu rokon . Allah yajikan mai martaba sarkin kano amin
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China