in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ranar yaki da gusowar hamada ta duniya da majalisar dinkin duniya take warewa a duk shekara
2014-06-19 17:11:10 cri
Yayinda kasa da kasa ke ci gaba da gudanar da ranar yaki da gusowar hamada ta duniya da majalisar dinkin duniya ta ware ta masamman dan dakile gusowar hamada a dud duniya. Muna kira ga gwamnatin jama'ar Sin da su taimaka wa kasashenmu na Afirka masu tasowa da dabarun yaki da gusowar hamada dan yaki da gusowar hamada a kasashenmu na Afirka masu tasowa, ganin yadda kasar Sin suka yi kaurin suna da yin fintinkau da zarra wajen yaki da gusowar hamada. Babu shakka, akwai bukatar dake akwai ga kasashen duniya da su hanzarta yin koyi da sabuwar kasar Sin ta zamani wajen yaki da gusowar hamada. Nahiyar Sin da nahiyarmu ta Afirka aminan juna ne a dogon lokaci, dan haka muna fata bangarorin 2 za su cimma burinsu na yin yaki da gusowar hamada tare da junansu bisa hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China