Sashen Hausa ku mika sakon taya murna ta ga sabon Sarkin Kano Mallam Sunusi Lamido Sunusi,Allah shiyi masa jagora,amin. Ina kuma kira ga Kanawa dasu kai zuciya nesa,don samun zaman lafiya a Kano da Najeriya baki daya.
Barr Danlami Alhaji Wushishi, Na Ma aikatar shariya a Minna Jahar Neja