in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kula da lafiyar yara tun suna kana yana da kyau matuka sosai
2014-06-12 16:27:41 cri
Zuwa ga malama Fatima Liu, sashin hulda da masu sauraro cri Hausa. A ranar talata 10 ga watan 06 shekara ta 2014, na karanta wani saban nazari da malama Tasallah ta gabatar mana adangane da yadda yaka mata iyaye su kiyaye lafiyar yaransu dan kare lafiyar yaransu daga harbuwa da cutuka da kan addabi yara, kamar cutukan tari da dai sauransu. Hakika, idan iyayen yara suka maida hankali ga wannan saban nazari da malama Tasallah ta kawo mana a filinta na kiwon lafiya, na yi amanna cewa, za su samu ilmin kula da lafiyar yaransu yadda yaka mata ainun. Daga karshe, ina mai yaba wa malama Tasallah da cri Hausa, bisa kokarinsu na kawo mana tsarabar masamman a wannan shiri na kula da lafiyar mutane.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China