Bayan gaisuwa da fatan alheri, ina godiya bisa irin yadda kuke gabatar mana da shirye shirye masu gamsarwa, muna jin dadi allah ya bar zumunci kuma mu 'yan kungiyar masu sauraronku na c r i hausa kaduna state muna godiya muna kuma jinjina wa shugaban sashin hausa. mun gode mun gode. XIE XIE!
daga alh sabo bawa bako shugaban masu sauraron c r i hausa kaduna state nigeria