A ranar alhamis 10 ga watan April 2014 ne, wata mota kirar BUS ta yi hatsari yayinda take tafiya a lardin Hainan na kasar Sin. Yayin hadarin dalibai yan firamare su 8 sun hallaka yayinda wasu mutane 32 da suka da wasu daliban su 30 da malamai su 2 sun jikkata yayin wannan mummunan hadarin mota a lardin Hainan na kasar Sin. Bisa wannan bala'i da ya abku, muna mika sakonmu na jaje da ta'azziya ga gwamnatin kasar Sin da iyalai da yan uwan wayanda hadarin motar ya ritsa da su a lardin Hainan na kasar Sin.
Daga mai sauraronku, Malam Ali Buuge Gashua.




