in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sako daga mai sauraro
2014-03-19 14:23:09 cri

Salaam. A gaskiya a kullum shirye-shiryenku sai dada kara samun karbuwa suke yi sannu a hankali. Bisa wannan, ina mai kara yaba muku adangane da matsa kaimi da kuke yi a koyaushe wajen kara inganta tsarin shirye-shiryenku masu ilmantarwa da gamsarwa ga mu masu sauraro a kullum. Haka nan, ina mai mika godiyar masamman ga malama Tasallah bisa kokarin da take yi na fahimtar da masu sauraro hanyoyin da za su bi dan neman kare kai daga harbuwa da cutuka masu matukar illa ga lafiyar mutane. Daga karshe, ina fata malama Tasallah za ta fara gabatar mana da wasu shirye-shirye na masamman adangane da yadda za mu kare kanmu daga kamuwa da cutukan da kan addabi mutane a lokutan zafi, domun a yankin arewacin Nigeria muna fama da yanayin tsananin zafi mai yawan gaske.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua, shugaban cri Hausa listeners club na jihar Yobe, Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China