in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Liu He zai je kasar Amurka don shawarwarin cinikayya tsakanin Sin da Amurka
2019-05-07 16:14:08 cri

Mr. Liu He, mamban hukumar siyasa ta kwamitin tsakiya na JKS, mataimakin firaministan kasar Sin kuma shugaban tawagar kasar Sin kan shawarwarin tattalin arziki tsakanin Sin da Amurka zai ziyarci Amurka tsakanin ranakun 9 da 10 ga wata, domin yin shawarwarin tattalin arziki da cinikayya karo na 11 a tsakanin jami'an bangarorin biyu.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China