Rahoton ya buga misali da al'adar Lum ta amfani da maganin wanka na Sowa Rigpa domin kandagarkin cututtuka, wanda a shekarar 2018, hukumar MDD mai lura da harkokin ilimi, kimiyya da al'adu ko UNESCO, ta sanya cikin jerin abubuwan al'adu da ba na kayayyaki ba, da aka gada daga kaka da kakanni. (Saminu Hassan)