in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya bukaci matasa su karfafa kwarewarsu
2019-04-30 11:43:34 cri

Yayin taro don cika shekaru 100 da gudanar Zanga-zangar ranar 4 ga watan Mayu a Beijing, shugaba Xi Jinping ya bukaci matasa su kara karfafa kwarewarsu.

Ya bukaci matasa su yi aiki tukuru wajen koyon fasahar Makisanci da ra'ayi da dabarunta, da kuma kwarewa kan ilimin kimiyya da al'adu da da fannonin da suka fi kwarewa a kai, da kuma inganta darajarsu ta bil adama. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China