in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya bukaci matasa su daukaka gwagwarmaya
2019-04-30 11:41:38 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin ci gaba da daukaka gwagwarmayar matasan Sinawa.

Ya ce dole ne a gamu da kalubale da wahalhalu da cikas a sabuwar hanyar da za ta kai ga kara farfado da kasar Sin, yana mai cewa gwagwarmaya tukuru ake bukata yayin tafiyar. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China