in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya yi kira ga matasa da su rungumi kyawawan akidun gina kasa
2019-04-30 11:11:37 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi kira ga matasan kasar sa, da su rungumi manufofin Markisanci a sabon zamani da ake ciki, su kuma yi imani da salon mulkin kwaminisanci mai salon musamman na kasar Sin, tare da amincewa da burin kasar Sin na kara farfadowa.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China