in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya yi kira ga matasa da su sauke sabon nauyin dake wuyansu
2019-04-30 11:18:06 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira ga matasan kasar sa, da su sauke sabon nauyin dake wuyansu na yaki da wahalhalun zamani, da hadurran dake tattare da neman ci gaba.

Kaza lika shugaban ya bukaci matasan Sinawa, da su rungumi akidun mulkin kwaminisanci mai halayyar musamman ta kasar Sin, ta yadda salon mulkin zai samu karin karsashi, da kyakkyawar makoma mai haske.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China