in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya bukaci matasa su kaunaci kasar Sin
2019-04-30 11:09:59 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bukaci matasan kasar na wannan zamani su kaunaci kasarsu, yana mai cewa manufar kishin kasa ita ce, kauna ta bai daya ga kasa da JKS da kuma tsarin gurguzu.

Xi Jinping ya ce ya kamata matasan wannan zamanin su yi biyayya tare da kiyaye ka'idojin jam'iyyar da kuma kasancewa masu sadaukar da kai ga kasar da al'ummarta. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China