in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi: Dole Sinawa su kai ga cimma burin su bisa kokarin kan su
2019-04-30 10:58:50 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi fashin baki, game da jarumtar da Sinawa suka yi wajen kaiwa ga cimma kudurin farfado da kasar su, yayin taron cika shekaru 100, da gudanar da macin kishin kasa na ranar 4 ga watan Mayun ko "May Fourth Movement" a Turance, taron da ya gudana a babban dakin taruwar jama'a dake nan birnin Beijing a yau Talata.

Shugaban na Sin ya ce, samar da kasar Sin mai haske ba kyauta ce da wani zai iya baiwa Sinawa ba.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China