in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Chang'e-4 ya dawo aikin bincken da ya ke a duniyar wata
2019-04-29 19:58:55 cri
Kunbon binciken duniyar wata na Chang'e-4 na kasar Sin, ya dawo aiki kwanaki biyar a jere kan bincike da yake gudanarwa a bangaren duniyar wata mai nisa, bayan barcin da ya yi na dan wani lokaci, sakamakon tsananin sanyi cikin dare da ya fuskanta a baya.

Kunbon ya yi tafiyar kusan mita 178.9 a kan wata, ya kuma yi aiki na kimanin fiye da wata guda, fiye da tsawon lokacin da aka tsara shi. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China