in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRF2019# Xi Jinping: Kasar Sin ba za ta rage darajar kudinta ba
2019-04-26 10:47:16 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bayyana cewa, kasar Sin ba za ta rage darajar kudinta ba. Shugaba Xi ya bayyana hakan ne, yayin da yake gabatar da muhimmin jawabi a yayin bikin bude taron kolin hadin gwiwar kasa da kasa kan shawarar ziri daya da hanya daya karo na biyu da aka bude a birnin Beijing.

Xi ya ce, kasar Sin za ta ci gaba da inganta matakan darajar musayar kudinta na RMB, da rike darajar musayar kudin kan matakin da ya dace. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China