in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRF2019# Xi Jinping: An tabbatar da sakamakon taron kolin BRF karo na farko yadda ya kamata
2019-04-26 10:09:28 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da muhimmin jawabi a wajen taron kolin hadin-gwiwar kasa da kasa kan shawarar "ziri daya da hanya daya" karo na biyu ko kuma BRF a takaice a yau Jumma'a a Beijing, inda ya bayyana cewa, duba da irin kokarin da bangarori daban-daban suka yi, an tabbatar da sakamakon da aka cimma a wajen taron kolin BRF karo na farko yadda ya kamata. Ya ce kawo yanzu akwai kasashe da kungiyoyin kasa da kasa sama da 150 wadanda suka rattaba hannu da kasar Sin kan yarjejeniyar hadin-gwiwa ta raya shawarar "ziri daya da hanya daya", al'amarin da ya habaka tattalin arzikin duniya, da samar da sabbin damammakin ci gaba ga kasashe daban-daban, har ma ya lalibo sabuwar hanyar bude kofa da neman bunkasuwa ga kasar Sin. (Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China