in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta ci gaba da raya hulda da ke tsakaninta da Sudan
2019-04-12 19:28:57 cri

Yau Jumma'a, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana cewa, ko wadanne irin sauye-sauyen za a samu a kasar Sudan, kasar Sin za ta ci gaba da kiyayewa, da kyautata huldar abota, da yin hadin gwiwa a tsakaninta da Sudan.

Kalaman na Lu Kang na zuwa ne, bayan da rundunar sojojin kasar ta Sudan, ta kifar da gwamnatin farar hulan kasar. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China