in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan bakin da ke aiki a Shanghai ya kai matsayin farko a kasar Sin
2019-04-10 19:56:25 cri

Tun daga shekarar 2017 har zuwa yanzu, mahukuntan birnin Shanghai sun kaddamar da wasu matakai domin kara yawan bakin da ke aiki a birnin, a kokarin cimma manufarta ta zama cibiyar kimiyya da fasaha, da yin kirkire-kirkire mai babban tasiri a duniya.

Bisa adadin kididdigar da hukumar harkokin kwararru baki ta kasar Sin ta gabatar, an ce, yanzu haka yawan bakin da suke aiki a birnin na Shanghai ya kai dubu 215, wanda ya kai matsayin farko a nan kasar Sin. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China