in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya jaddada bukatar kara yin takara tsakanin biranen kasar
2018-11-07 20:51:25 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya yi kira da a kara kokari wajen kara inganta tsarin takarar birane, ta yadda za a aiwatar da manufar yin gyare-gyare da bunkasuwa na kasar.

Shugaban ya bayyana hakan ne yayin ziyarar gani da ido ta kwanaki biyu da ya kai birnin Shanghai, wanda ya kammala a yau Laraba.

Xi, wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS kana shugaban rundunar askarawar kasar, ya jaddada bukatar jajircewa yayin da ake ci gaba da aiwatar da gyare-gyare a cikin gida da bude kofa ga ketare.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China