in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An wallafa litattafai masu yawa game da tunanin Xi Jinping
2019-04-08 20:09:13 cri
Madaba'ar kimiyyar zamantakewa ta kasar Sin, ta wallafa litattafai da dama game da tunanin Xi Jinping a fagen salon mulkin gurguzu mai halayyar musamman na Sin a sabon zamanin da ake ciki.

Litattafan da aka buga an raba su zuwa batutuwa 12, masu kunshe da muhimmanci, da manyan iyoyin tunanin, da kimar tunanin, tare kuma da gudummawar tunanin nasa ga ci gaban mulkin Makisanci.

Har ila yau litattafan sun yi fashin baki game da matsayar Makisanci, da mahangar dake kunshe cikin tunanin. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China