in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ginin wata makaranta ya ruguje a jihar Lagos
2019-03-13 20:07:46 cri

Wani gini mai hawa uku na wata makarantar Firamare a jihar Lagos dake kudancin Najeriya ya rufta, ana kuma tsoron dalibai da dama sun makale a baraguzan ginin.

Rahotanni na cewa, akwai yiwuwar wasu daga daliban sun rasu, sakamakon wannan hadari da ya auku da safiyar yau Laraba.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China