in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattalin arzikin Afrika ta kudu ya samu tagomashi
2019-03-06 10:26:29 cri
Hukumar kididdigar kasar Afrika ta kudu (Stats SA) ta sanar a jiya Talata cewa, tattalin arzikin kasar ya samu bunkasuwa a rukunin watanni biyu a jere, inda ya samu ci gaba sosai a tsawon shekarar da ta gabata.

Tattalin arzikin kasar ya samu karuwar kashi 1.4 bisa 100 a rubu'i na hudu da kuma kashi 2.6 bisa 100 a rubu'i na uku idan an kwatanta da makamancin lokacin shekarar 2017, in ji hukumar ta Stats SA. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China