in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Afirka ta kudu: Hadarin jirgin kasa ya hallaka mutane uku
2019-01-08 20:29:49 cri
Rahotanni daga birnin Pretoria na Afirka ta kudu, na cewa a kalla mutane uku sun rasu, kana wasu kimanin 300 sun jikkata, sakamakon hadarin jirgin kasa da ya rutsa da su.

An ce jiragen kasa biyu dake dakon fasinja a birnin ne suka yi taho mu gama da juna, a tashar "Mountain View" da sanyin safiyar Talatar nan, lamarin da ya haddasa rasuwa da jikkatar mutane masu yawa. (Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China