in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi Jinping ya aike wa shugaban kasar Nijeriya Buhari sakon murnar samun zarcewa wa'adi na biyu
2019-03-04 11:54:32 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aikewa shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari sakon murnar samun zarcewa zuwa wa'adi na biyu.

A cikin sakon, shugaba Xi Jinping ya yi nuni da cewa, Sin ta dora muhimmanci sosai kan dangantakar dake tsakaninta da kasar Nijeriya, kuma tana son yin kokari tare da Nijeriyar, da yin amfani da damar taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwar dake tsakanin Sin da Afirka wajen sa kaimi ga raya dangantakar abota bisa manyan tsare-tsare a tsakaninsu zuwa wani sabon mataki, yana mai cewa ta hakan za a amfanawa kasashen biyu da jama'arsu gaba daya. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China