in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Trump: za a jinkirta amfani da karin haraji kan kayakin da kasar Sin ke shigarwa kasarsa
2019-02-25 10:26:49 cri

Shugabann Amurka Donald Trump, ya wallafa a shafinsa na Tweeter cewa, zai jinkirta amfani da karin haraji kan kayayyakin da kasar Sin ke shigarwa kasarsa da aka shirya fara amfani da shi a ranar 1 ga watan Maris.

Shugaban da ya bayyana haka a jiya, ya ce zai jinkirta ne saboda tattaunawa mai ma'ana da aka yi tsakanin kasashen biyu. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China